Kamfanin FielTStar ya karbi ziyarar Alh. Salim ( Sarkin Wasannin Jibia) a babban ofishin mu dake shagari low cost a cikin jahar Katsina.
Wannan ziyara ce domin Kulla Yar jejeniya da kamfanin FielTStar don habbaka da kawo cigaba a harkar kwallon kafa a cikin garin Jibia dama kewayen ta.