Kamfanin UB SPORTS mai zaman kansa ya shirya muku gagarumin wasan kwallon kafa don nuna farin ciki tareda taya murnar barka da sallah ga al'ummar jahar katsina.
Wasan zaigudana agobe juma'a 27/03/2026 afilin samji dake nan cikin garin katsina damisalin karfe hudu nayamma 4:00pm
Amadadin shugaban Kamfanin dama sauran wadanda zasu fafata wasan suna mika sakon gayyata ga daukacin al'umma dasuyi amfani da wannan sako yazama goron gayyata agaresu.