Bayan rashin nasarar da Kangiwa United ta samu a hannun Monaco ATC a wasan Semi-Final na Super League, kungiyar ta dawo daukar horo yau kamar yadda suka saba.
????⚽ Wannan horon na daga cikin shirye-shiryen da kungiyar ke yi domin tunkarar sauran wasannin da ke gabanta.
Allah Ya ba su sa’a da nasara a wasannin da ke gaba. ????????