Muna miƙa saƙon taya murna na musamman ga Danmarna United Football Club, Katsina, bisa samun damar nasarar lashe 2026 NLO Division 2 Youth League – Karkanda Centre, Katsina.
Wannan gagarumar nasara ta samu ne sakamakon ƙoƙari, jajircewa, haɗin kai da sadaukarwar ’yan wasa da masu horarwa.
Muna kuma jinjina ta musamman ga ’yan wasan Danmarna United bisa irin bajintar da suka nuna a filin wasa, tare da nuna kyakkyawan ɗabi'a da slaon wasa na daban.
Muna taya ku murna da wannan Promotion zuwa 2026 NLO Division 1. Allah Ya ƙara ɗaukaka ƙungiyar, Ya ba ku nasara a sabon matakin da za ku shiga.